Majalisan dattijai ta na tuhumar Ali Pantami kan Biliyan 13.9 da ta bace a ma’aikatar shi.…
Category: Siyasa
Atiku ya samu taɓin hankali idan yana tunanin zamu janye masa takara—Buba Galadima
A wata fira da BBC Hausa Atiku Abubakar yace yana tattaunawa da Peter Obi da Kwankwaso…
RA’AYI RIGA: “Dalilin da yasa nace Tunubu zai iya mulkin Najeriya ko babu man Fetur—Abdullahi Adamu”
RA’AYI RIGA: Tunubu Zai Iya Mulkin Najeriya Ko Babu Man Fetur—Abdullahi Adamu Wani matashin ɗan siyasa…
Ban san cewa haka mutanen Kano suka koma ba—Buhari
A wata sanarwa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da rashin ɗa’ar da wasu…
Ƴan Najeriya basu da godiyar Allah—Buhari
Rahoton BBC Hausa. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce abubuwan more rayuwa da ake ginawa a…
HOTUNA: “Yadda Kanawa suka farfasa gilashin jirgin Shugaba Buhari”
Fusatattun matasa sun yiwa Buhari ihu yau litini a Kano, a ƙarshe harda fasa gaban gilashin…
HOTUNA: “An kama manyan motoci cike da kuɗi suna fita daga gidan Tunubu zuwa banki”
An kama kwantena 8 ɗauke da kuɗaɗe daga gidan Tinubu zuwa Banki. Rahotanni Daga Birnin Legas…
Sanatoci 50 daga cikin 109 sun sa hannu kan takardar tsige Gwamnan CBN—Ahmad Lawan
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ahmed Lawan zai jagoranci sanatoci 50 domin su tsige gwamnan babban…
Rashin ɗa’ar da matasa su kai min a jihar Katsina ba zai sa in canza ko in ja da baya ba—Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace abinda ke faruwa da matasan ƙasar nan na rashin ɗa’a ba…
Buhari ya yi Allah wadai da jifar da Katsinawa suka yi masa
Zanga-zanga ta ɓarke bayan Buhari ya ƙaddamar da ayyuka a Katsina Zanga-zanga ta ɓarke a Jihar…
