Yadda dubun dubatar masoya magoya bayan tsohon Gwamnan Kano Rabi’u Musa kwankwaso suka tarbe shi a…
Category: Siyasa
Billahillazi ba’a taba samun gwamnati mai adalci kamar ta shugaba Buhari ba—Pantami
Mai girma ministan sadarwar Najeriya Dr. Sheikh Muhammad Ali Isa Pantami, ya bayyana irin adalcin da…
Ke duniya ku kalli yadda kwankwaso ya fito daga jirgi amma babu wanda ya kula shi
Ku kalli yadda kwankwaso ya fito daga jirgi amma babu wanda ya daga masa hannu acikin…
“Ganduje ne gwamnan da yafi kowa aiki a tarihin Kano”—Buhari
A ranar Alhamis ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani gagarumin aikin layin dogo…
LABARI DA DUMI DUMI: “APC ta ce za ta bani takarar shugaban kasa—Jonathan”
Tsohon shugaban tarayyar Najeriya Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya shaidawa duniya cewa, jam’iyyar APC mai mulkin…
Ba zan daina siyasa ba saboda na dauke ta a matsayin addini—Shekarau
Jaridar Labarai24 ta ruwaito labarin cewa, tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanatan shiyyar Kano ta tsakiya…
LABARI DA DUMI DUMI: “Kwankwaso zai koma APC idan ta cika wadannan sharudda”
Wawu daga cikin magoya tsohon gwamnan jihar Kano, kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya a zauren…
LABARI DA DUMI DUMI: “Abdul’aziz Yari zai fice daga APC
Wani magoyin bayan tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari, mai suna Mustapha Isa Gusau, ya ce…
LABARI DA DUMI DUMI: An shawarci Najeriya da ta taso keyar Nnamdi Kanu zuwa gida.
An shawarci ma’aikatar kula da harakokin wajen tarayyar Najeriya, wato Ministry Of Foreign Affairs, da ta…
Shin yaushe Rarara zai saki sabuwar wakar da aka dade ana jiran ya yiwa Buhari?
Shin Rarara ya saki sabuwar wakar da ya ce zai yiwa shugaba Muhammadu Buhari wacce har…
