Duk wanda ya kara siyan kayan Isra’ila zai shafe shekaru 2 a gidan yari—Erdogan

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Erdogan Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, ya haramta shigo da kayayyakin…

Matasan yanzu yara ne basu san bala’in yaki ba—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa, a halin yanzu babu batun sulhu da yan ta’addar…

Gwamna, matawallen jihar Zamfara ya sanar da ranar da zai koma APC

Gwamna Matawallen Jahar Zamfara  zai canza sheka daga jam’iyyar People Democratic Party PDP zuwa jam’iyyar All…

Yan Arewa jahilai ne ba sa cin jarabawa amma su ke mulkin Najeriya—Nnamdi Kanu

Shahararren dan ta’addan adawaren nan na kudancin Najeriya, Nmdi Kanu ya yi kaca kaca da yan…

Daga yanzu babu maganar sulhu na baku wa’adin sa’a 24 ku ceto daliban Islamiyar da aka sace—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya bada umarnin ceto daliban Islamiyar da aka sace a jihar Neja.…

Yadda dan shekara 50 ya yiwa yara yan shekara 3 zuwa 5 Fyade a jihar Katsina—Rundunar Yan Sanda

  “Jami’an Yan Sanda Sun Kama Dan Shekaru 50 Da Laifin Yi Wa Kananan Yara Masu…

Ban da wani buri da ya wuce in ga bayan yan ta’addar Najeriya—Gen Faruk

Shugaban Rundunar Sojin Najeriya Shugaban rundubar sojin Najeriya Gen, Faruk ya ce, “Banda wani buri a…

Karya nake ban auri Aljana ba—Muhammad Kofar Na’isa

Shahararren Malamin nan dake zaune a birnin kanon dabo mai suna Malam Muhammad Kofar Na’isa, ya…

Masari yayi bikin cika shekara 71 a duniya

Shugaban Ma’aikata na Gidan Janar Muhammadu Buhari, Fadar Gwamnatin Jihar Katsina, Alhaji Muntari Lawal Katsina, a…

Sashin Hausa na APA ya kaddamar da shafinsa na Internet

Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, mai kowa mai komai wanda ya bamu ikon kaddamar…