An shawarci shugaban EFCC da yayi murabus

A ranar talatar da ta gabata ne shugaban hukumar da ke yaki da masu yiwa tattalin…

Bayan na sauka daga mulki zan rika zuwa gona ta ina duba shanu na a kullum—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayya abinda zai mayar da hankali a kansa bayan ya sauka…

Labari cikin bidiyo Kabir Gombe ya kare gwamnatin Buhari inda ya caccaki Twitter da yan IPOB

Shahararren Malamin addinin musuluncinna na kungiyar Izalatul Bidi’a Wa’ikamatul Sunna ta kasa Sheakh Malam Kabiru Haruna…

Labari cikin bidiyo, ku kalli yadda wani matashi ya fallawa shugaban Faransa mari

A yammacin yau ne manya da kananan kafafen yada labarai na duniya suka dunga yada labaran…

Ni yar’uwar Buhari ce ta jini amma ya manta dani talauci zai kashe ni

Wata dattijuwa ta bayyanawa duniya cewa, ita yar’uwace ga shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari amma shugaban ya…

Pastor TB Joshua bai mutu ba yaje karbo wahayi ne gurin Ubangiji mai tsarki

Wani babban shahararren Pastor a tarayyar Najeriya ya bayyana cewa Pasto TB Joshua ba mutuwa yayi…

Najeriya ba zata wuce nan da 2023 ba zata wargaje—Amurka

Tsohon jakadan kasar Amurka a tarayyar Najeriya John Cambel, ya bayyana cewa Najeriya ta gaza ta ko…

Za’a canzawa Najeriya suna zuwa United Africa Republic

A karshen makon daya gabata ne aka shawarci Majalissar dattawan Najeriya a kan ta canzawa Najeriya…

An ba shi gyaran Mota ya je daukar Budurwarsa da ita, Bishiya ta fado mata tayi kwandam

Rahotanni daga jihar Kadunan Najeriya, na cewa, wani bakanike ya je daukar Budurwarsa ya aje motar…

LABARI DA DUMI DUMI: Shugaba Buhari ya sauka daga mukaminsa

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sauka daga muƙamin shugaban ƙasashen tafkin Niger (NBA) bayan ƙarewar wa’adinsa,…