Najeriya ba zata wuce nan da 2023 ba zata wargaje—Amurka

Tsohon jakadan kasar Amurka a tarayyar Najeriya John Cambel, ya bayyana cewa Najeriya ta gaza ta ko…

Mun sa a tsaurara bincike duk wanda aka gani yana amfani da Twitter, a kama shi—Buhari

Fadar mulki ta Abuja ta gargadi yan Najeriya, da su shafawa kansu lafiya su daina amfani…

Za’a canzawa Najeriya suna zuwa United Africa Republic

A karshen makon daya gabata ne aka shawarci Majalissar dattawan Najeriya a kan ta canzawa Najeriya…

Ra’ayoyin yan Najeriya dangane da dakatar da Twitter a kasar

A ranar juma’ar data gabata ne gwamnatin Najeriya ta dakatar da shafin sadarwar Twitter a kasar…

Aminu Saira ya sanar da ranar da za’a soma kallon film din Labarina S3

Malam Aminu saira a yau Juma’a ya saka tallar shirin nan mai farin jini wanda masoyan…

Sumayya ta harbe Mahmud a cikin shirin Labarina kashi na ukku

Shugaban kamfanin Saira movies Malam Aminu Saira, ya saki tallar sabon shirin Labarina zango na ukku…

An ba shi gyaran Mota ya je daukar Budurwarsa da ita, Bishiya ta fado mata tayi kwandam

Rahotanni daga jihar Kadunan Najeriya, na cewa, wani bakanike ya je daukar Budurwarsa ya aje motar…

Ku kalli yadda yan IPOB ke jifar yan arewa kamar shaidanu a Kudu

Wani fai fan bidiyo mai kimanin tsayin minti biyu ya nuna yadda wasu gun gun matasa…

LABARI DA DUMI DUMI: Aminu Saira ya saki film din Labarina kashi na ukku

Shahararren daraktan shirya fina finai a masana’antar Kannywood Malam Aminu Saira ya saki wani bangare daga…

LABARI DA DUMI DUMI: Shugaba Buhari ya sauka daga mukaminsa

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sauka daga muƙamin shugaban ƙasashen tafkin Niger (NBA) bayan ƙarewar wa’adinsa,…